Labarai

Mun rabu da uwarmu da ubanmu lafiya Babu abinda Zagin me Bakin iyaye zaiyi Mana ~Kwankwasiyya ta maida martani ga Ganduje.

Spread the love

Kungiyar ma’abota shafukan sada zumuntar Zamani ta kwankwasiyya sun maida martani ga Gwamna Ganduje Kan Kalaman sa na jiya Wanda ya suffantasu da jakai a Lokacin da suke maida martani sunyi Gori ga Gwamna Ganduje inda suke Cewa alhamdullahi su sun rabu da iyayensu lafiya Kuma suna zaune da iyayensu lafiya Don Haka Babu ruwanmu da Zagin Mai Bakin iyaye Inji Yan Kwankwasiyya

Ga dai Hotunan Kalaman Wasu daga cikinsu…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button