Labarai

Muna Alfahari da Sarki Sanusi Lamido Inji Kwamishinan Ganduje ~Muaz Magaji win-win.

Spread the love

Tsohon Kwamishinan Ganduje Muaz Magaji win-win ya Bayyana Farin cikinsa da Mukamin da Sanusi Lamido ya samu inda Ya rubuta A shafinsa na Facebook Yana Cewa Muna taya Sheik Khalifah Muhammad Sanusi II murnar sake gadon kakansa da yayi bayan yin Murabus…A yanzu Kan sabon matsayin sa na Halifan Tijjaniyya muna alfahari da shi, fatan zai amfani da wannan dama don samarda zaman lafiya da cigaban musulunchi, kare martabar musulmi da inganta tarbiyya da nutsuwar matasanmu musulmi a Kano da Nigeria. Inji Muaz Magaji

Idan baku manta ba dai a jiya juma’a A wajen taron Maulidin Sheikh Ibrahim Inyass ne Dariqar Tijjaniyya ta aminta da nadin Muhammadu Sanusi Lamido Na II amatsayin Halifan Tijjaniyya na Nageriya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button