Labarai
Musilman Arewa matsorata ne Basu San Abinda suke ba~ Sheikh Gadon Kaya.
Shehun Malami Dr Abdullah Usman kadon Kaya ya zargin musulman Arewa da tsoron tare da Rashin sanin darajar kansu malamin ya wallafa wani bidiyo a shafinsa na Twitter Yana Kira da Musilmai Lallai su tashi tsaye inda Acikin Sakon nasa ya rubuta Cewa Ya Ku Matasan Najeriya, wani tanadi kukeyi wajen ceton kasarmu daga cikin karni da ta shiga?
Wannan kirane gareku Matasa musamman Matasan Arewa da ku tashi ku tsaya wajen ganin kun fito da kasannan cikin halinda ta shiga
Ga bidiyon ku Sha Kallo lafiya…