Labarai
Musilman Nageriya sun Fara kauracewa Kayan Kasar Faransa.
Wani marubuci Mai suna datti datti ya nemi ‘yan Nageriya dadu kauracewa Anfani da Kayan kasar Faransa Daga cikin shahararrun kayayyakin da kamfanonin Kasar Faransa suke sayarwa a Nigeria akwai:
(1) Total PMS
(2) Total Engine oil
(3) Ashaka Cement Portland da superset (Lafarge)
(4) Big
Musilman duniya da dama na cigaba da tura kalmomin Allah waddai ga kasar ta Faransa bisa goyon bayan Batanci ga addinin islama…