Labarai

Musilmin namiji bashi barin matarsa ta aure ta more rayuwar salon sabon Gyaran gashi ~Inji Aisha Yusufu

Spread the love

Shararriyar ‘yar gwagwarmaya Aisha Yusufu a shafinta na Twitter ta fito ta Caccaki mazajen aure musilmai inda ta bayyana su a Matsayin mazajen da Basu barin matansu su more rayuwarsu musamman a wajen Gyaran gashin kansu ga Fassarar Abinda ta rubuta daga turanci Zuwa Fassarar Hausa inda race musulman maza wadanda ba zasu barin matansu su more sabon salon gyaran gashinsu tsawon awanni 24 Kar muke kallonsu a cikin 3D no Inji ta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button