Musulmai Daga Sassan Duniya Suna Ta Aikawa Da Sakon Fadakarwa Ga Mai Kamfanin Facebook, Akan Rufe duk Wani Shafi Da Ake Taba Janibin Annabi Muhammadu (S.a.w) Da Sahabbai Da Addinin Musulunci.
An bukaci dukkanin Wani Musulmi da ya yi kwafin salon sakon dauke da sunanshi da adireshin shi ya watsa a kafar sadarwa ta FaceBook, domin kira ga Mai Kamfanin Mr_Mark_Zuckerberg da ya dauki mataki a kan shafuffukan kafar da ake taba darajar Annabi Muhammad S.A.W da Sahabbansa da ma addinin Musulunci.
A kasa da awa ashirin da hudu, an samu sama da musulmai dubu dari shida da su ka aike da sakon kar ta kwana ga mai wannan kamfanin, suna kira da ya dauki mataki na gaggawa tun kafin su tunzura da wannan al’amarin
Idan ba a manta ba ana ta samun shafuka da dai-daikun mutane masu yin batanci ga Annabi Muhammad S.A.W da sahabbansa da ma addinin na musulinci, da mabanbanta manufofi da yarukan Duniya
ana sa ran daukar mataki daga Mai Kamfanin na face book wato. Mr_Mark_Zuckerberg a cikin kwana uku, don gudun tunzura mabiya addinin Musulunci.
Allah ya taimaki Musulunci da Musulmi.
Ga tsarin yadda ake so a rubuta sakon:
Request to #Mr_Mark_Zuckerberg,
I am Abba Iliyasu Ibrahim Tsanyawa Local Government, Kano State of Nigeria, a dedicated follower of “Prophet Muhammad ﷺ, “” and I am requesting from Facebook and you # Mr_Mark_Zuckerberg to please block all the pages that are using insultive languages against our beloved Prophet Muhammadﷺ and his Sahaba, Islam religion at large.
Closing these pages will increase your respect in the whole world as an excellent organizer and a good human being. Thank you in anticipation of your positive response.
MarkZuckerBerg
Founder CEO of Facebook
I request everyone to put it as an individual status. Copied , Edited and posted.
Daga Comr. Abba Iliyasu Ibrahim Tsanyawa 08037672040