Labarai
Mutun Bilyan daya 1bn ne Suka nuna Sha’awar neman aure na ~Inji Aisha Tsamiya.
Da ake mata tambaya Jaruma Aisha Aliyu tsamiya Kan Batun aure a wani taro na ‘yan film da ta halarta
Wakilinmu ya tambayeta Cewa Cikin ‘yan film Wasu sun taba aure Wasu Kuma ‘yan Mata ne ke kina daga wanne bangare ne? sai Aisha tace ban taba aure ba.
Aka sake tambayarta shin kawo yanzu mutun mawa Suka nuna Sha’awar neman aurenki? Acikin barkwanci sai tsamiya ta bayar da amsa inda tace mutun Bilyan Daya ne Kuma bazata bayyana wa’yanda ta aminta dasu ba a yanzu ta barwa zuciyarta sirrin…