Alh lai MuhammadMutun uku da 'yan nageriya ke masu kallon makaryata na cikin Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari...Na Farko Hajiya Sadiya Umar Farouq wato Ministan jinkan al'umma da walwala...Na Biyu Alhaji Lai Muhammad shine Ministan Yada labaran tarayyar Nageriya na Gwamnatin shugaba buhari...Na Uku Shine Malam Garbe shehu Mai Magana Da yawun Shugaban Kasa Muhammadu Buhari...Wa'yannan mutane uku da muka lissafosu A yanzu haka idan sunyi magana kaso Tamanin na 'yan Nageriya zaka samu karyatasu sukeyi..ko menene dalilin hakan? Malam Garba Shehu