Labarai

N-Power: gwamnati takara Wa’adin Rijista na Sati Biyu, Bayan mutane Milyan 5, Sunyi rijista

Spread the love

Gwamnatin tarayya, Takara Wa’adin, Yin rijistar N-Power, Zuwa Sati Biyu, Rijistar wacce aka fara a Ranar Juma’a 26 Ga Watan Junairu, yanzu Za’a Rufe Rijistar ne a 26 Ga watan July Damuke Ciki

Bayanin hakan yafito ne daga bakin daraktan yada labarai Na Ma’aikatar Mrs. Rhoda ishaku iliya, inda takara da Cewar Karin lokacin Yazama Wajibi ne domin a, Bawa kowanne Dan Nigeria damar yin Rijista, Mrs. Rhoda tace a yanzu Sun karbi rijistar Matasan Nigeria sama da mutane Milyan biyar.

Rijistar N-Power ta Batch C de Dubban Matasa ne sukayi ta6, tururuwar cikawa, Wanda wasu Suke danganta hakan da rashin aikin Yi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button