Siyasa
Na aminta ni mijin Hajiya ne ~Ganduje
Gwamna Ganduje ya maidawa Sanata Kwankwaso martani inda Yace Na dace kwarai da laƙabin “Mijin Hajiya” da ya ba ni, saboda har zuwa yanzu, ina son matata, kamar yadda ta ƙaunace ni.
Ni Ba zan iya wulakanta matarsa ba, saboda ɗiya ce mai tsoron Allah daga Gida Mai daraja, zan iya mata addu’a kawai, don ta sami albarkar yara masu ɗabi’a, shiriyar Allah da Aljanna a lahira.
Koyaya, Ina jiran amsarsa … Mijin wanene?