Siyasa

Na fada maku Edo ba Gama bace da zaku Debi ‘yan daba su Kori mutane ku Rubuta Karya -Ali Madaki

Spread the love

Tsohon Dan Majalisar tarayya Kuma dan kwankwasiyya Hon Ali madaki Gini Yace Edo fa,na gaya muku ba Gama bace da zaku debi yan daba da adda ku kori mutane ku rubuta result a Inec office,a shigo da returning officer state coalition center da kokawa sannan a samu Professors na karya suyi annoucing.

Kun dauka zuwan Madugu yaje gari yayi sati guda wasa ne?Harka ake ta ilimi ba jahilci ba.

Congratulations to the PDP family da HE Governor Obaseki da Deputy sa abokina HE Philips Shu’aibu.

Allah Ya bamu lafiya da zama lafiya.Amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button