Rahotanni

Na Hannun Daman Atiku Ya Gargadi Najeriya Da Sauran Kasashen Africa Da Su Dauki Darasi Daga Juyin Mulkin Kasar Mali.

Spread the love

Tsohon mataimakin sakataren yada labarai na jam’iyyar APC, Timi Frank wanda yana daya daga cikin mutanen dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben shekarar 2019, Atiku Abubakar ya ja hankalin mutanen Afica kan abinda ya faru a kasar Mali.

Sojoji a kasar Mali sun hambarar da mukin shugaban kasar, Boubacar Keita inda daga baya da kansa yace yayi Murabus. Mun ruwaito muku cewa Da yake mayar da martani akan lamarin, Timi Frank ya bayyana cewa, yana jinjina ga sojoji da mutanen kasar Mali kan abinda suka yi.

Yace Najeriya da sauran kasashen Africa ya kamata su dauki Darasi saboda mutanene Gwamnati.

Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button