Rahotanni

Na sami aiki a Amasco international limited Belagy

Matashin Bilal Ado gaya Beelagy ya bayana cewa zuwa yanzu haka ya sami aiki a kwamfanin oil Amasco international limited a matsayin mai kula masu da kafofin sada zuminci na zamani a zantawarmu da matashin yace ya samu daukakane daga allah domin shi babu abinda yakeyi a social media face saka riga wanda hula da kuma takalmi.

matashi Bilal ado Gaya wanda akafi sani da beelagy a shafukan sada zumintar zamani ya samu daukaka ne sanadin saka kayan yan sanda dayakeyi a yana daukar hoto ya kuma saka a Instagram Facebook Twitter da sauransu haka yasa yan sanda daukar mataki a kansa an hango matashin tare da yan sanda a wani Bidiyon suna bashi horo kan laifin daya aikata na saka kakinsu Wanda al’umma da dama suke Kallon lamarin a matsayin cin mutunci ne ga matashin..

Bilal ya samu tausayawar matasan Nageriya fiye dana masu goyon bayan yan sandan…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button