Labarai
Na tabbata da Kwankwaso ne Shugaban Kasa da talakawan bazasu shiga masifa haka ba-Hotoro
Matashin kwankwasiyya Salisu Yahaya Hotoro ya rubuta ra’ayinsa a shafinsa na facebook Yana Mai cewa Na tabbatar da Kwankwaso ne yake a matsayin shugaban kasa a yanzu Ƴan Nigeria ba zasuyi kukan da suke yi a yanzu ba.
Shin ya Kuke kallon Wagga tunani nasa?