Labarai

Nadin Sabbin Shugabannin Sojoji Buhari Yayi shi Ba bisa Ka’ida ba, A Tsarin mulki – Inji Falana

Spread the love

A hukuncin da ya yanke a ranar 2 ga Yulin 2013, Adamu Bello J. (kamar yadda yake a wancan lokacin) ya nuna cewa ya sabawa doka kuma ya sabawa tsarin mulki, aikin banza ne ga Shugaban kasa ya zabi shugabannin rundunoni ba tare da amincewar Majalisar Kasa ba.

Daga Aliyu Adamu Tsiga

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button