Labarai

Nan ba da jimawa ba ‘Yan Najeriya za su manta da radadin kuncin rayuwa da ake ciki a yanzu – Tinubu

Spread the love

Shugaba Bola Tinubu, a jiya, ya yi alkawarin cewa nan ba da dadewa ba ‘yan Najeriya za su manta da radadin da suke ciki yayin da yake aiki tare da tawagarsa don ba da mafi kyawun tattalin arziki.

Tinubu yayi magana ne a gidan gwamnatin Legas dake Marina, lokacin da Gwamna Babajide Sanwo-Olu ya tarbe shi.

Shugaban ya bayyana kalubale da wahalhalun da ake fuskanta a kasar a matsayin misali mai kyau na ciwon nakuda wanda ya wajaba don samun farin ciki da jin dadi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button