Siyasa

Nasarar Obaseki Na Nuna Yadda Akai Zabe Cikin Lumana, Inji Gwamna Ortom.

Spread the love

Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom ya taya gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki murnar lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP.

Obaseki dai ya samu kuri’u 1952 daga cikin kuri’un 2,024, 72 da aka kada a zaben da akayi ranar Alhamis.

A cikin wata sanarwa da babban sakataren yada labarai na Gwamna Orton ya fitar, ya ce nasarar Obaseki na nuni da yadda akayi zaben lumana, kuma hakan ya tabbatar da dimokiradiyyar cikin gida a cikin PDP da kuma.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button