Labarai

Ni Da Saraki Zamu Karbi takardar ritayarmu daga wulakantaccen Tsohon Ciyaman na APC Oshiomale

Spread the love

Tsohon Sanata Dino Malaye yayi murna yayi ihu da abin da ya faru da adam Oshiomale tsohon sanatan ya rubuta a ya kuma wallafa wani Bidiyon a shafin sa na Instagram yana ihu yana magana da yaren yuruba yana cewa sai baba sai baba ya kuma cewa haba baba Buhari? Apc ta dauki Oshiomale ta kaishi bola,

yanzu hakan yana nufin ni dino malaye da saraki zamu je wajen wulakantaccen Ciyaman mu karbi takardar ritayarmu kennan?

Idan baku manta ba A gaf da zaben 2019 ne dai Tsohon Ciyaman din Adam Oshiomale ya furta cewa zaiyima Saraki da dino ritaya daga siyasa…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button