Siyasa

Ni Zan zama Shugaban Apc Ali Madu sheriff

Spread the love

Rahottani daga abuja Sun nuna cewa Tohon gwamnan jihar Borno, Ali Modu Sheriff, ya kawo ziyarar aiki a sakatariyar jam’iyyar na dukkan ci gaban kasa a Abuja gabanin babban taron jam’iyya na kasa. Sherrif ya isa sakatariyar ne da misalin karfe 4:00 na yamma a ranar Alhamis amma ya ki yin magana da manema labarai game da aikin sa zuwa sakatariyar APC. An ambace shi daga cikin wadanda ke neman matsayin shugaban jam’iyyar. SaharaReporters sun ruwaito cewa tsohon gwamnan na Borno tuni ya fara kai ziyara ga masu ruwa da tsaki a cikin jam’iyyar dangane da burin sa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button