Matsayinta na bazawara hajiya sadiya umar farouq Ministan walwala da jinkan al’ummar Nageriya tace nima na shiga sahun masu murnar zagayowar Ranar zawarawa ta duniya wacce ake yinta a ranar 23 na watan jun din kowacce shekara.ministan tace kawo yanzu zawarawa a duniya sun kai mutun kimanin milyan 258m a baki dayan duniya sadiya ta kara da cewa zamu cigaba da kare mutuncin kanmu da sauran hakkokin bil-adam na duniya
A Karshe Tace barkanku da ranar zawarawa ta duniya