Shugaban masu girman baki na duniya

Shugaban Masu Girman Baki Na Dukiya

A shekarar 2010, Farancisco Domingo Joaqum ɗan ƙasar Angola ya lashe kyautar mutumin daya fi kowa girman baki a duniya. Faɗin bakinsa ya kai santimita 17 ko inches 6.69.

Daga Mutawakkil Gambo Doko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *