Labarai
Oba Na legas ya la’anci Bola Tinubu.
TOFA: Oba na Jihar Legas ya Tsinewa Bola Tinubu Albarka Tare da zarginsa da daukar nauyin zanga-zangar #Endsars, wanda Tayi sanadiyyar sace Sandar Mulkin Sarkin na legas a jiyane dai masu Zangar ta EndSars suka kutsa Masarautar ta jihar legas Jama’a Nageriya da dama suna zargin Jagoran na APC da daukar nauyin masu Zanga Zangar.
Daga Jaridar Dimokiradiyya