Labarai

PDP Tayi watsi da karin kudin litar fetir mai

Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta yi watsi da sanarwar hauhawar farashin mai daga N123 zuwa N143.80 kowace lita da jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ke jagoranta kara, Jam’iyyar ta bayyana wannan hawan, duk da faduwar farashin danyen mai a kasuwannin duniya, PDP ta bayyana karin kudin mai din a matsayin wanda ba ya da tushe balle makama, yana mai kara nuna rashin dacewar gwamnatin ta yanzu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button