Rahotanni
Ra’ayi: Abubuwa Biyu Ne Suke Lalata Gwamnatin Shuguba Buhari.
1- Rashin bibiyar al’amurran idan anyi korafi.
2- Rashin hukunta masu laifi idan aka kamasu.
Wannan shine yake gurgunta mulkishi gaba daya, Sabo da yana zagaye da wadanda suke munafurtar sa.
Inji Dr. Salman Gambo