Fashion
Ra’ayina ne da jin dadina shiyasa nake saka Kananan Kaya..
Jaruma nafisa Abdullahi itace Ta biyu cikin jarumai fina finan hausa da sukafi saka kananan kaya tace
Ina matukar son naga ina aikina daga gida domin hakan na karamin jin dadi da walwala ina Sha’awar saka kananan kaya sosai Fiye da ko wanne irin nau’in kaya
Tauraruwar jarumar dai tayi matukar haskawa a Shekarun baya yanzu kuma anjita shiru..
Da’alama dai Jarumar tananan cikin koshin lafiya domin kuwa ana ganinta tana yawan magana a shafukan sada zumincin ta na zamani