Rahotanni

Rabuwar Kan Musilman Nageriya laifin sarkin Musilmi ne

Rabuwar Kan Musilman Nageriya Laifin Sarkin musilmi ne ba wani ba…

Matsalar shine tunda ya hau mulki bamu tabajinsa yayi wani abu nasa na kashin kansa ba sai shi yakasance da Umarnin kasar Saudiyya yake aiki.
Duk abinda Saudiyya tayi shi yakeyi bashi la’akari da abinda ke gudana a kasarsa. 
Tunda Yake bamu taba ganin yazo da wani tsari domin hada kan izala darika ko shi’a ba a Nageriya.
bamu taba ganin yayi wani yunkuri na hadin kan sarakuna musilmi ba.
muna Gani Munaji a zahirin gaskiya babu wani Lokacin daya tabayin abin kansa da kansa.
Bashi yin shawara da sauran sarakuna kafin ya bayarda sanarwa.
Hakan yasa yau aka samu rabuwar Kai Tsakanin al’umma sulimin Nageriya harda manyan sarakuna domin yanzu naga sanarwar sarkin zazzau tare da sarki kamba na jihar kebbi Suna cewa a masarautarsu sunga jaririn watan na Shawwal don haka gobe sallar idin karamar Sallah kunga laifinsa ne ya haifar da hakan..
Kasar Niger gobe zatayi sallah to meya hana anfani da sanarwar kasar Niger tunda tafi kusa damu akan Saudiyya?
Hmmm i am sorry to say maganar gaskiya babu tsari kwata kwata a Lamarin sarkin islama na sokoto, allah ya kyauta ya kawo hadin kai ga Musilman Nageriya amin…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button