Ƴan Arewa jahilai ne sa ba cin jarabawa amma su ke mulkin Najeriya- Inji Nmandi Kanu

Yan Arewa jahilai ne ba sa cin jarabawa amma su ke mulkin Najeriya—Nnamdi Kanu

Shugaban masu rajin kafa ƙasar Biafra Nmdi Kanu ya yi kaca-kaca da ƴan Arewa

“Mutanen Arewa basu da ruwan teku amma su ke shugancin sufurin jiragen ruwa”.

“Ba su da komai a harkar man fetur amma sun fi kowa rijiyar mai. Kuma su ke shugabancin matatar man fetur”.

“Kuma jahilai ne saboda basacin jarabawa a makaranta amma suke shugabancin alkalan alkalai na kasa, da kuma akawunta janar na kasa”.

“Kuma shugaban hafsoshin sojoji duk su ne”. Inji Shugaban IPOB Nnamdi Kanu.

Nnamdi Kanu dai ya yi fice wajen suka da zagin al’ummar arewacin Najeriya, da kuma nuna ƙabilancinsa a fili.

Daga Mutawakkil Gambo Doko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *