An Gano Dino Melaye Yana Da Wani Gida Mai Kama Da Aljannar Duniya A Abuja..

An Gano Dino Melaye Yana Da Wani Gida Mai Kama Da Aljannar Duniya A Abuja..An gano Sanata Dino Melaye yana kewayawa da Momodu a gidan nasa mai kama da aljannar duniya da ke Abuja, inda ya nuna masa tsadaddun agogunan hannu, takalma, turarruruka, motoci, madafi, wajen cin abinci da sauransu.

Wani babban dan jarida kuma dan kasuwa, Dele Momodu ne ya wallafa bidiyon a lokacin da ya kai ziyara tare da zagawa lungu da sako na gidan.

An tanadi kayan alatu iri daban-daban a gidan, kai abin dai sai wanda yagani…

Leave a Reply

Your email address will not be published.