An samu raguwar garkuwa da jama’a da ta’addanci a Najeriya sakamakon amfani da NIN number- Inji Minista Pantami

An samu Raguwar Garkuwa Da Jama’a Da Ta’addanci a Najeriya Sakamakon Amfani da NIN number- In ji Minista Pantami
Ministan sadarwa, Dr. Isa Pantami ya yi ikrarin tsarin amfani da NIN number da aka tursasawa ƴan Najeriya ya taimakawa wajan rage ayyukan ta’addanci da garkuwa da jama’a a ƙasar. .
Minista Pantami ya yi wannan bayanin ne a yau Alhamis a Abuja
Daga Mutawakkil Gambo Doko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *