An yiwa shugaba Buhari allurar rigakafin corona karo na biyu

An Yiwa Shugaba Buhari Allurar Rigakafin Cutar Corona Karo Na Biyu

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari an yi masa allurar rigakafin cutar korona ta Astra Zeneca karo na biyu wacce likitansa Dr. Suhayb Rafindaɗi Sunusi ya yi masa a yau asabar a fadar mulkin ƙasar.

Idan za a tuna shugaban an yi masa allurar ta farko a cikin watan Maris na wannan shekarar

Daga Mutawakkil Gambo Doko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *