Gwamnan jihar Kogi ya naɗa bebe a matsayin SSA

Gwamnan Kogi ya nada bebe mukamin SSA

Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello ya nada wani bebe mai suna Peter Aliyu mukamin babban mai taimaka masa (SSA) a fannin kula da muhalli.

Wannan mai larurar magana dai dama ma’aikacin shara da goge-goge ne a gidan gwamnati.

Gwamnan ya ce ya lura da hazakarsa da kiyaye lokaci a yayin gudanar da aikinsa.

Daga Mutawakkil Gambo Doko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *