Gwamnati na ƙoƙarin tabbatarda duk kadarorin da aka ƙwato sun amfani ƴan Nigeria. ~Abubakar Malami (SAN)

Ministan Shari’a Abubakar Malami ya bayyana cewa Gwamnati nata ƙoƙarin tabbatarda duk kadarorin da aka ƙwato sun amfani ƴan Nigeria ta hanyar zuba jari da tsare-tsaren zamani (social investment) ta fannoni daban-daban.

Malami (SAN) ya bayyana haka ne ayau Laraba cikin wata fira ta musamman da gidan Talabijin na Channels suka yi dashi sa’o’i kaɗan da suka gabata.

Rahoto | Ya’u Sule Tariwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *