Gwamnatin Najeriya ta zargi waɗansu sojoji da yunƙurin kifar da gwamnatin Buhari

Labari Da Ɗumi-Ɗuminsa

Gwamnatin Najeriya ta zargi wasu sojoji da yunkurin kifar da gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari. Wannan labarin ya fito ne bayan taron majalisar tsaron kasa da aka yi a fadar shugaban kasa da ke Abuja. Da fari dai sojojin kasar sun yi gargadi a kan duk wani yunkuri mai kama da wannan, suna mai cewa ba za su yi hakan ba.

Daga Mutawakkil Gambo Doko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *