Mahaifiyar Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero Ta Rasu

Allah ya yi wa Hajiya Maryam Ado Bayero rasuwa ( Mai Babban Daki) a kasar Misra wato Egypt.

Hajiya Maryam mahaifiyar Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Da Martaba Sarkin Bichi Alhaji Nasir Ado Bayero.

Da fatan Allah ya gafarta mata ya sa ta huta, Ya Kyauta makwanci.

Za a sanar da lokacin jana’iza nan gaba kadan.

Daga: Ahmad Aminu Kado

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *