Momme gombe ta bayyana cewa tana matukar alfahari da masoyanta tace hakika masoya sune mu idan babusu muma babumu dole sai da masoya Sana’armu zata Cigaba. ta bayyana hakan ne a gidan wasa rawa dake mararaban Nyanya dake abuja da jihar Nasarawa momme Gombe dai jarumace a masana’antar cannywood yanzu haka tayi aure har sau biyu a rayuwarta…
Ta ce ko yanzu na sami miji zanyi aure babu abinda zan jira miji kawai nake jira