Rahotanni
RAHOTO: Ana Tsaka mai wuya a Manguno ta Jahar Borno.

Daga T. Adam Bagas
Rahotanni dake Fitow daga Jahar Borno Na cewa da tsakar ranar Yau Asabar da misalin karfe 12:30 Mayakan Boko Haram sun kewaye Garin Manguno dake jahar Borno Inda mazauna garin Sukace suna Kyautata zaton Sojoji ne Gwabzawa da yan Boko Haram a Kewayen Garin.