Labarai

Rakicin Apc Tunibu Zai Maka Su Buhari A Kotu

Spread the love

Bangaren Jam’iyar APC masu biyayya ga Bola Tunubu Sunce kwata kwata basuji dadin rashin nuna goyon bayan Shugaba buhari ga nasu bangaren ba labarin da muke samu shine yanzu haka mabiya Tunubun na kokarin maka Shugaba buhari a kotu dashi da sauran masu nuna adawa da nasu bangaren.

a jiya ne dai sakataren Jam’iyyar APC na kasa Mai biyayya ga tsagin Bola Tunibu ya kalubalanci matsayar da shugaban kasa ya dauka na cewar Mr. Victor Giadom shine shugaban jam’iyyar APC na kasa. Sunce su Mr Hilliard Eta shi suka sani a matsayin shugaban jam’iyyar APC ba wanda Buhari yake so ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button