Tsaro

Ran Maza Ya Ɓaci: Mun bazama neman ‘yan Bindigar da suka sace ɗaliban makarantar sakandiren kagara ta jihar Neja – Sojojin Najerya.

Spread the love

Rundunar sojan Najeriya ta ce sun bazama neman ‘yan bindigar da suka sace daliban makarantar sakandiren kagara da ke jihar Neja.

Daraktan hulda da jama’a na hukumar sojan Najeriya Birgediya janar Muhammad yerima ne ya sanar da hakan a wata sanarwa da ya fitar yau laraba a Abuja.

Janar Muhammad yerima ya ce tuni rundunarsu ta samu wasu bayanan sirrin ta inda masu garkuwa da mutane suka bi suka nufa, don sun dauki sanfuran hanyoyin kuma sun fara gudanar da aikin nan take.

Daga Kabiru Ado Muhd

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button