Labarai
Ranar Lahadi Mai Zuwa za’ayi mukabalar Sheikh Abdujabbar da sauran malaman jihar Kano ~Ganduje.
Gwamnatin Jihar Kano ta bayarda sanarwar Zaman muƙabala tsakanin Sheikh Abduljabbar da sauran malaman Jihar ta Kano a Ranar Lahadi 7 ga watan Maris 2021.
Kwamishinan Yada Labarai Malam Muhammad ya bayyana hakan.