Al'adu

Rashin Biyayya: Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Ya Warware Hukuncin Da Mahaifinsa Yayi…

Spread the love

Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero ya sake nada Aminu Babba Dan Agundi a Matsayin Sarkin Dawaki Babba Bayan da mahaifinsa Alh. Ado Bayero Yacireshi a shekarar 2003.

Hakan da sarkin yayi ya sabawa al’adar masarautar, domin kuwa idan aka cire mutum ba a sake nadaahi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button