Labarai

Rikincin Ibadan Ganduje ya bawa Hausawa ‘yan kasuwa ‘yan Asalin jihar Kano Milyan 18.5m.

Spread the love

Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Ya bawa Hausawa Yan Asalin jihar Kano mazauna Ibadan mutun 185 zunzurutun kudi har Million 18.5 wanda rikichin Kasuwar shasha ya rutsa dasu, Tare da kafa Kwamiti mai karfi na tantance irin asarar Da sukai domin a tallafa musu. Idan baku manta ba a wannan satin dai fadan kabilanci tsakanin Hausawa da Kabilar Yarabawa ya barke a jihar ta Oyo Lamarin da ya jawo Asarar rayuwarka..

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button