Labarai
Rundunar ‘yan Sandan jihar katsina tayi nasarar kashe mai safarar makamai ga ‘yan ta’adda.
Rundunar ‘yan Sandan Nageriya a jihar katsina karkashin jagorancin Area kwamandan Dutsinma ACP Aminu Umar sun zamu nasarar kama gaggarumin wanda yake yima yan ta’adda safarar bindigu da alburusai daga kaasar NIJAR zuwa Katsina an kamashi da alburusai guda dari shidda 600 tuni dai ya rasa ransa a sakamakon kokarin tserewa da yayi Yan Sandan suka bude Masa wuta.