Labarai

Saboda Tallafin Da Talakawan Najeriya Suke Samu Har Faduwa Kasa Suke Yi Suna Kuka__Inji Minista Sadiya Umar Faruq.

Spread the love

Saboda Tallafin Da Talakawan Najeriya Suke Samu Har Faduwa Kasa Suke Yi Suna Kuka__Inji Minista Sadiya Umar Faruq.

Ministan jinkan talakawan Najeriya sadiya Umar Faruq, ta maida martani akan masu sukar ta a kasarnan.

Inda ta bayyana cewa rabon tallafin datakeyi ga talakawan Najeriya, wasu talakawan ma idan anbasu tallafin kudi har faduwa kasa sukeyi suna kuka saboda murna.

Shin da kuka samu naku tallafin kunyi kuka.?

Daga Bappah Haruna Bajoga

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button