Labarai
Sahara Reporters ta Kai Hari Kan Daraktan DSS Kan Dibar Sabbin ma’aika 535 ‘yan Arewa
Ko wanne dalilin Yasa sahara reporters take yaki da ‘yan Arewa be? Dangane da Raba Ka’idar Aikin Dss na Tarayyar Darakta Janar na DSS ya ya bawa ‘yan Arewa gurbin Aiyukin mutun 535,’ Yayinda ya Bawa yan Kudancin mutun 93 a cikin Sabon tsarin daukar ma’auratan na hukamar ta DSS, Inji Sahara Reporters shin za’a hada Arewa da kusanci ne shin Sahara Reporters Bata San cewa ko iya jihar Kano ta Kai wasu jihohin kudanci Nageriya hudu ba?
Meyasa jaridar Sahara Reporters take so taci zarafin ‘yan Arewa ne? M inuwa MH