Labarai

Sai Fa Kun Tashi Tsaye Kun Kwace Mulki Daga Hannun Tsaffin Shuwagabannin In Ba Haka Ba Za’a Barku A Baya, Sakon Obasanjo Ga Matasa.

Spread the love

Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe

Tsohon shugaban kasa, Chief Olusegun Obasanjo ya bayyanawa Matasa cewa sai sun tashi tsaye sun kwace mulki daga hannun tsaffin shuwagabanni in ba haka ba wadannan tsaffi zasu ci gaba da kaka gida akan madafun iko.

Ya bayyana hakane a yayin da yake jawabi akan Ranar matasa inda aka gana dashi ta kafar sadarwar zamani.

Obasanjo yace irin matakin da yake so matasan su dauks shine a saka a cikin kundin dokokin jam’iyya cewa misali daga shekaru 40 ko 50 babu wanda za’a baiwa wani mukami.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button