Labarai
Sai na kara Shekaru 20 a duniya kafin na mutu. Obasonjo
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a ranar Talata ya ce ya yi fatan ya rayu shekaru 20 nan gaba bayan haka kuma Allah na iya kiran sa gidan Gaskiya Obasanjo yace Allah Zai Iya Kira na Gidan Gaskiya Bayan Shekaru tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo yanzu haka yana da shekara 83, ya yi wannan magana be a garin Abeokuta,
Ta jihar Ogun, a bikin tunawa da shekarar farko ta Agura na Gbagura, Obasonjon ya ce idan ya Kara Shekaru ashirin nan gaba kenan ya samu Shekaru dari da uku 103 kafin ya koma ga Allah…