Rahotanni
Sakamakon Zaben Jihar Edo PDP ta Tayima Jam’iyar Apc tazara da Kuri’u Sama da Dubu Hamisin…
Rahotannin sakamakon Zaben daga dakin tattara sakamako na Jam’iyar PDP ya nuna cewa PDP ta tika Apc da Kasa da Kuri’u masu yawa, ga dai yadda Sakamakon ya nuna…
PDP 166,214
APC 115,514