Labarai
Sakamakon Zaben Shugaban kasar Amurka
Yayin da ake ci gaba da kirga kuri’u a duk fadin kasar ta Amurka- gami da a wasu jihohin da ke juyawa wadanda za su yanke hukuncin fafatawar da Shugaba Trump
Kawo yanzu- Biden yana da sama da kuri’u miliyan 72 har zuwa tsakar daren Alhamis, a cewar kamfanin dillacin labarai na Associated Press.
Yayinda Trump ya ke da kuri’u miliyan 68.5
Alamu da masu Ilimin siyasa sun nuna cewa Joe Biden ne zai lashe Zaben duba da shine yake Kan gaba.