Labarai

Sakon Shugaba Buhari ga Musilmai masu tashi d Azumi Ranar Juma’a

Spread the love

Saqon Shugaba Buhari Ga Yan Najeriya Masu Niyyar Daukar Azumin Ramadan.

Daga Haidar H Hasheem Kano

A yau ne bayan ganin jaririn watan Ramadan Mai Girma Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya aikewa da yan Nigeria masu niyyar daukan Azumi saqo mai cike da gargadi dakuma tayasu murnar shiga wata Mai alfarma.

Shugaban kasan yaci gaba da cewa Kada waninku ya fake da wannan Cutar ta Corona Virus wato cutar Sarkewar Numfashi yaqi yin Azumi, domin yin hakan laifine Babba a Addini.

A qarshe yayiwa yan Nigeria fatan zaman lafiya da kuma barka da shiga watan Ramadan mai girma.

Allah yakiyaye dukkan Musulmai baki daya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button