Addini
Sallar Idi: El-Rufa’i Ya Yiwa Al’ummar Jihar Kaduna Bazata.

Shima gwamnan Kaduna Nasir el-rufa’i ya amincewa al’ummar jihar ta Kaduna dasu gudanar da sallar Idi ta babbar salla me zuwa amma a fili ba a masallatai ba.
Sannan ya haramta musu gudanar da bukukuwan babbar salla bayan sakkowa daga sallar idin, kowa zai zauna a gida kamar yadda ta kasance a lokacin karamar salla
Daga Kabiru Ado Muhd